Advertisment
support

Yadda zaka chanja details na bvn din ka batare da kaje bank ba

Sponsored Links
ga yadda zakuyi 
amma fa ku sani wannan hanyar ita kadai
na sani kuma nidai sun gyara min Date Of Birth da kuma dora
min email address a BVN dina.
Ka aika sakon bukatarka zuwa ga wannan adireshin email.
info@nibss-plc.com.ng
Tare da cikakkiyar shedar cewa wannan BVN naka ne (NIN/
Voters Documents) sannan dole ne ka rubuta details din da ke
cikin BVN dinka don karin cikakkiyar sheda, misali:
BVN: 226********
Bank Enrolled BVN: FirstBank
First Name: Idris
Last Name: Umar
Date Of Birth: 01-05-1998
Phone Number: 0803*******
Yanzu mu dauki misali kana son canja lambar wayar da ke jikin
BVN dinka, to sai kayi masu bayanin dalilin ka na son canja
lambar wayar.
Example:
SUBJECT: CHANGE BVN PHONE NUMBER
Hello,
I lost my bvn phone number as a result of my phone being
stolen, I need change my phone number.
Here is my details.
BVN: 226********
Bank Enrolled BVN: FirstBank
First Name: Idris
Last Name: Umar
Date Of Birth: 01-05-1998
Old Phone Number: 0803*******
New Phone Number: 0902*******
(Amma fa wannan misali ne na bayar)
Sannan kada Name/Date Of Birth na jikin BVN ya banbanta
dana NIN/Voters Document dinka) idan har kuwa aka samu
akasin hakan to ba zasu yi maka aikin da ka bukata ba.
Bayan ka aika masu da sakon bukatarka to sai ka jira nan da
24hrs zasu gyara maka.
idan kuma har lokacin basu gyara maka ba to gaskiya dole sai
kaje kotu kayi affidavit sannan ka dauki hoton takardar ka tura
masu, insha Allah zasu gyara maka matukar ka cike
sharuddansu.
(Wassalam )
Sponsored Links

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button