Har Yanzu Ana Cigaba Da Daukar Ma’aikatan Aikin Kidaya (NPC)


Hukumar Kidaya Ta Kasa wato National population commission har yanzu Bata rufe shafin daukar sabbin Ma’aikata ba
Hukumar shirya Kidaya tana ci gaba da karban takardun masu son yin aiki tare da a hukumar a shekarar Nan domin gudanar da aikin kidaya da za ayi a shekarar Nan
Sai dai samun aikin ba Yana nufin ka Sami aiki na dindin din ba a hukumar aiki ne na wucin-gadi da zakuyi da su
Hukumar ta Jima da bude shafin daukar Ma’aikatan Wanda har zuwa yanzu har ta saki shortlist na wasu daga cikin Wanda zasuyi aikin tare da su
Ga Wanda Basu cika ba Kuma suna son yin aikin da su har yanzu kofa a bude take zaku iya cikawa
Ga Wanda suke so a cika musu ku biyo mu ta Nan chat with me
Ziyarchi Shafukanmu Na WhatsApp group 1, WhatsApp group 2, WhatsApp group 3, Facebook page, da Telegram.
Join our WhatsApp group for more information