Yadda zaku nemi sabon bashin Nirsal na manoma
Yadda zaku nemi sabon bashin Nirsal na manoma
Bankin Nirsal microfinance bankine Wanda yake da sahalewar babban banki kasar Nigeria wato CBN.
Bankin Nirsal bankine na ‘yan kasuwa bana gwabnati ba.
Bankin microfinance bankine daya ke da babbar headquarters a Abuja Nigeria da sauran rassa a sauran jahohin Nigeria.
TAYAYA ZAKU NEMI WANNAN BASHIN NA NIRSAL.
Bankin Nirsal microfinance bankine Wanda yake da hadin gwuiwar da gwabnati kasar Nigeria domin taimakawa kananun manoma da sauran Yan kasuwa. Domin tallafawa talakawan Nigeria.
Wannan bankin na microfinance bankine Wanda yake taimakawa kananun manoma da kananun Yan kasuwa domin a ceto mutane halin talauci da kunci.
Domin cikawa baka bukatar wani link a online domin ka cika kawai zaku ziyarci bankin Nirsal microfinance be mafi kusa daku idan kunje zasu Baku form ku cike.
Ga dukkan me bukatar wannan tallafin manoma ya kamata ya ziyarci bankin microfinance na kusa da shi zasu bashi form ya cike da sauran Bayan abubuwan da ake bukata.
Muna muku fatan nasara