Yadda zaku nemi sabon bashin Nirsal na manoma

Sponsored Links Yadda zaku nemi sabon bashin Nirsal na manoma Bankin Nirsal microfinance bankine Wanda yake da sahalewar babban banki kasar Nigeria wato CBN.Bankin Nirsal bankine na ‘yan kasuwa bana gwabnati ba. Bankin microfinance bankine daya ke da babbar headquarters a Abuja Nigeria da sauran rassa a sauran jahohin Nigeria. TAYAYA ZAKU NEMI WANNAN BASHIN … Continue reading Yadda zaku nemi sabon bashin Nirsal na manoma