Advertisment
support

Yadda Zakayi Idan NG Cares baya Submit Wajen Cikawa

Sponsored Links

Assalmau Alaikum Barkanmu da wannan lokaci sannunmu da sake kasancewa daku a wannan shafin namu mai Albarka

A yau zanyi karin bayani akan NG Cares ga me da wadanda suke samun matsala wajen cikawar, wasu dasun gama cikewar sai suga yakiyin Submit.

To idan irin haka yana faruwa dakai ga yadda zaka gyara, Matsalar da take haddasa hakan itace wajen Zabar Date of Birth, wasu sukan Rubuta da kansu wannan dalilin shine yasa zakuga yakiyin submit.

Dan haka yadda zakuyi shine, idan kunzo wajen Date of Birth, ku lura dakyau daga gefan wajen Rubuta date of birh din, akwai wata alama ta Calender, ita zaku danna anan zata baku yadda zaku zabi date of birth din. To dakun zaba shikkenan zakuga yayi Submit, Nomally.

Domin duba yadda zaka cike Tallafin NG-Cares na Jiharka Shiga nan:

Yadda Zaka Cike Tallafin NG-CARES na Kowace Jiha

Allah ya taimaka

Sponsored Links

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Check Also
Close
Back to top button