Yanda zakai chatting ba tare da ka kuna Data dinka ba
Assalamu alaikum warahmatullah, yan uwa barkanmu da sake saduwa daku a wannan sabon darasin, a yau zamuyi bayani ne akan wani babban Application mai matukar amfani wanda nasan zai taimaka muku sosai a wayoyinku na hannu.
Wannan wani Application ne?
Sunan wannan Babbabn App din( Bridgfy) wato daga jin sunan wannan App din kasan tabbas ya kamata kowa ya dauko shi.
Mene amfanin wannan Application din?
Babban aikin wannan App din shine ze baka damar yin magana wato chatting da yan uwa da abokan arziki cikin sauki kuma ba tare da ka bude Data ba ko an taba maka kudinka, ta hakane zamu samu damar yin duk abinda burgewa da wannan App din babu wani settings da zaka masa sosai ya fara aiki, kawai kai da abokanka kuna saka shi cikin wayarku zaku fara aiki dashi ba tare da bata lokaci ba.
Sannan abun burgewa kawai Bluetooth zaka kunnan kuyi connect shikenan kufara magana da abokanka na kusa
Na tabbata da wannan Application din zai burge ku, kuma wannan Application din bashi da wuyar Amfani, acikin sauki zakayi amfani dashi.
Idan kana san downloading dinsa