Tech & Guide
Yadda Zaka Bude Account A Microfinance Bank
Sponsored Links
Yadda Zaka bude NPF MICROFINANCE BANK ACCOUNT
Assalamu alaikum jama a masu bibiyar mu
Kamar yadda kuka sani kowane bank suna da dial numbers da ake amfani da su wajen bude account a bank din
To suma bankin Microfinance bank ba a barsu a baya ba sun fitar da sanarwa yadda zaka bude account ta hanyar amfani da dial numbers
Wannan number sune na bude Account din
*5757#
Wannan number Kuma na checking Balance ne
575700#
Sponsored Links