Advertisment
Tech & Guide

Yadda Zaka Cika Aikin Kidaya Na Wannan Shekarar

Sponsored Links

Kamar yadda mukayi muku cikakken Bayanin yadda aikin kidaya yake to Nan zamuyi Muku bayani Kan yadda zaka Cika wannan aikin

Abu na farko da zakayi shine zaka shiga wajen da aka saka Apply now

APPLY NOW

Bayan ka shiga sai ka zabi start Application

Step na biyu zaka Sanya Nin number din ka zaka wuce step na 3

Sannan zaka Sanya details dinka da duk wasu sauran bayanan Abubuwan da suke bukata
Step na hudu Bayan ka cika form din ka komai sai kayi Submit

Fatan nasara da duk Wanda sukayi Apply na wannan aikin

Sponsored Links

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button