Advertisment
General

Cikakken Bayani Akan Sana’o’in Da Ake zaba Wajen Cika Sabon Tallafin Gwamnatin Tarayya

Sponsored Links

Kamar yadda kowa inyaje cika tallafin gwamnatin tarayya da akeyi yanzu akwai Sana’o’in da suka saka Wanda mutum yake kasa Gane Mai suke nufi
To yanzu ga bayanin kowace sana’a Nan da suka Sanya ta ciki
Sai ka tsaya ka duba wacce kake son cikawa kasan wacce irin sana’a ce ko Kuma kasan wacce zaka cika

Ga Wanda Basu cika ba zaku iya cikawa yanzu ku latsa wajen apply domin cikawa

APPLY NOW


Gajerin su kamar Haka
Vocational skills development.

 1. Training for vulnerable: wannan horo ne Wanda ake yinsa domin bawa mutane mafaka da horo.
 2. School on wheels.
  Wanna tsarine da ake bada horo akan na’ura me amfani da wutar lantarki kamar injin Nika.
 3. National open apprenticeship. Wannan Kuma tsari ne da ake koya sana’oin hannu.
  4.communication based training. Wanna Kuma tsari ne Wanda yake koyar da matasa akan na’ura me kwakwalwa.
 4. Resettlement scheme, wannan tsari ne na koyon aikin bayar da horo akan sasanto na hanyar na’ura.
 5. Training capacity upgrade. Wannan tsari ne na bayar da horo akan wutar lantarki.

Bangaren small scale enterprises.

 1. Enterprise and finance counseling clinic. Wannan tsari ne da ake bada horo na bangaren harkar kasuwanci.
 2. Graduate Enterprise scheme. Wannan tsarin na bada horo ne na Wadanda suke da manyan kamfani Akan harkar kasuwanci.
 3. Micro business scheme. Wannan shima tsarine na bawa kananun Yan kasuwa horo.

Special public works:

 1. Graduate coaching scheme. Wanann tsari ne da ake bada horo ga Wanda Sukayi manyan kasuwanci.
 2. Solar energy training. Wannan tsari ne da ake bada horo akan na’ura masu amfani da hasken Rana

Rural employment promotion.

 1. Integrate farming scheme. Wannan tsari ne da ake badawa Akan harkan Noma.
 2. Rural agricultural development and training scheme. Wannan tsari ne na bada horo akan bunkasa noma na karkara zuwa matakin duniya.
Sponsored Links

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button