Advertisment
Loans

Cikakken Bayanin Akan Sabon Tallafin Kudi Na NG CARES Wanda Za a Gudanar A Kowace Jihar Nigeria

Sponsored Links
Assalamu alaikum jama a masu bibiyar mu muna Muku fatan alkhairi tare da fatan nasara a dukkan lamuran mu
Kamar yadda kuka sani duk wani tallafi idan ya fito ko mukaji labarin sa mukanyi bincike akan hakan domin tabbatar da sahihancin sa yau ma gashi mun samo muku da wani tallafi da ake cikawa wato CaresNg
NG CARES: A shekarar data gabata bankin duniya ta bawa Nigeria tallafin kudi har dala miliyan $750 domin tallafawa marasa karfi da kuma yan kasuwa musamman wanda annobar korona ta shafa, mataimakin shugaban kasa Yemi osinbajo shine ya bayyana haka a taron da akayi a abuja wajen kaddamar da shirin NG CARES.
Wanda sun bayyana cewa caresNg shiri ne da za a taimakawa talakawa dama masu kananan Sana’o’in dabam dabam
A wannan Shirin za abawa kowace jihar kimanin dala miliyan 20 sannan Kuma kowace jihar sune zasu gabatar da yadda zasu tsara nasu bayar da tallafin ta 
hanyar Results-P for R delivery mechanism.
Wannan shine takaitaccen bayanin sa
Sannan akwai wasu Abubuwan da ake bukata mutum ya mallake su kafin ya Kai ga mawar cika wannan tallafin
Kafin ka Sami wannan tallafin sai ka taba halatar wani horo na kasuwanci Wanda yake alaka da cibiyar gwamnati tare da samun takardar horo wato (certificate)
Sannan Kuma ana bukatar Abubuwa kamar Haka
Voter’s Card ko Nitional ID card ko Driver license
Bank Varification Number(BVN)
CAC Registration Ducument
TAX Identification Number(TIN)
Wadannan sune Abubuwan da mutum zai tanaja kafin ya cika wannan tallafin
Sannan kowace jihar sun bayyana sunayen wakilan su
πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡
Sponsored Links

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button