Advertisment
Education

College of Nursing Hadejia ta Fara sayar da form na shekarar 2024.

Sponsored Links

Wannan makaranta me suna Jigawa state college of nursing science dake jahar jigawa ta gabas maso arewa wato cikin karamar hukuma Hadejia ta fidda sanarwa sayar da form na wannan shekaran ga dukkan Wanda suke da muradin shiga wannan makaranta.
Hukumar kula da admission da jarabawar dalibai ta makarantar lafia dake garin Hadejia ta fidda sanarwa inda take sanarwa dalibai masu son Shiga wannan makaranta dasu hanzarta su sayi form cikin lokacin da aka ware, Wanda ya kasance daga 28/04/2024 zuwa 28/05/2024.

Ga dukkan masu sha’awar wannan makaranta Ana bukatar dasu ziyarci shafin makaranta Wanda yake kamar haka:-
www.conhadejia.edu.ng
Bayan sun Shiga Sai a Danna sashen admission a kirkiri account Wanda za’a Yi amfani da cikkyakyan suna, Gmail, phone number, username da password.

Abubuwan da zaku nema Wajen cikewa sun hada kamar haka:-
Ga dukkan dalibin da yake son cikawa dole ne ya mallaki daya daga cikin takadar shedar Gama secondary wato waec, ko neco, sannan dole ya kasance Yana da credit biyar 5 Kuma dole kada ya wuce Zama biyu 2 na jarabawar Gama karatun secondary dayayi.
Ya kasance ya mallaki credit 5 a cikin courses Wanda ya hada da English, mathematics, Physics, chemistry da biology.

Ka shedi:- Ga masu amfani da certificate na Jarabawar Nabteb kada su hadata da kowanne certificate, ma’ana bazasu hadata da waec ko neco ba dole ne ya kasance suna da credit 5 a courses din da aka ambata na English, mathematics, Physics, chemistry da biology.

Ku sani wannan from zai kasance a bude tsawon sati 4 wato daga 28/April/2024 har Zuwa ga ranar 28/May/2024.

Zaku iya tuntubar admission officer na wannan makaranta me suna Mubarak alhassan, lambar wayarsa 07033099454, ko ku tuntube shi ta Gmail address: mubarakalhassan94@gmail.com
Ko Kuma ta shafin WhatsApp: 07033099454.

Allah ya bada nasara.

Ziyarci shafukanmu na:
WhatsApp group1

Facebook page

WhatsApp group 2

Also Read: Menene Hukunchin Wanda Yayi Buda Baki Na Azumi Da

Sponsored Links

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button