Advertisment
Newsnotice

Nigerian Air Force Sun Sanar Da Ranar Fara Screening Na Wannan Shekaran 2022

Sponsored Links

Nigerian Air Force Sun Sanar Da Ranar Fara Screening Na Wannan Shekaran 2022.

Hukumar kula da daukar sababin sojojin sama da kula da tantancewa ta Nigerian Air Force ta sanar da dukkan Wanda Sukayi nasaran samun wujewa matakin farko zuwa interview Wanda na kowacce jaha zai gudana kamar yadda hukumar ta kula da ayyukan da suka shafi daukar sabbin sojojin na aikin sama.

Wannan hukumar sun nemi ga dukkan Wanda yasan yayi nasarar ta wujewa matakin farko daya duba ranar da aka ware na jahar dayake domin halartar wannan interview sannan sunyi gargadi akan dukkan Wanda yaki halartar wannan interview kamar ya rasa samun wucewa matakin gaba ne domin wannan hukumar Basu dauke shi wannan aikin ba na sojan sama.

Wannan interview ta Nigerian Air Force an tsiryata ne daki-daki tun daga batch A har Zuwa Batch G.
Kamar yadda hukumar ta sanar wannan interview zata gudana ne a Nigerian Air Force Base, Mando jahar kaduna kasar Nigeriya.

Interview zata gudana ne kamar haka:-

Rukunin farko wato Batch A zai gunada ne daga ranar Monday 17 zuwa ranar 23 May 2022.
Ga jahohin da zasu halarci wannan interview kamar haka:-
Benue,
Cross River,
Ekiti,
Kano,
Plateau,

Rukuni na biyu Kuma wato Batch B zai kasance daga ranar Monday 24, zuwa 30 May 2022, jahohin da zasu halarci wannan interview sun hada da:-
Adamawa,
Borno,
Gombe,
Katsina,
Niger,

Rukuni na uku Kuma wato Batch C zai faru ne daga ranar Monday 31 May, har Zuwa ranar 6 June 2022, jahohin da zasu halarci wannan interview sune kamar haka:-
Akwa Ibom,
Kebbi,
Nasarawa,
Ogun,
Sokoto,

Rukuni na hudu wato Batch D, zai gudana ne daga ranar Monday 7, zuwa ranar 13 June 2022, jahohin da zasu halarci wannan interview sun hada da:-
Anambra,
Delta,
Imo,
Kogi,
Taraba.

Rukuni na biyar wato Batch E, zai faru ne daga ranar Monday 14, har Zuwa ranar 20 June 2022, jahohin da zasu halarci wannan interview sun hada da:-
Bauchi,
Ebonyi,
Jigawa,
Kwara,
Osun.

Rukuni na shida wato Batch F, zai gudana daga ranar Monday 21, har Zuwa ranar 27 June 2022, jahohin da zasu halarci wannan interview sun hada da:-
Bayelsa,
Edo,
Kaduna,
Lagos,
Oyo,
Zamfara.

Rukuni na bakwai wato Batch G, zai gudana ne daga ranar Monday 28 June, har Zuwa ranar 4 July 2022, jahohin da zasu halarci wannan interview sun hada da:-
Abia,
Enugu,
Ondo,
Rivers,
Yobe,
FCT.

Muna muku fatan nasara.

Ziyarci shafukanmu na:-

WhatsApp group 1

Facebook page

WhatsApp group 2

Sponsored Links

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button