Advertisment
Education

Jami’ar Tarayya ta Gashua ta fitar da shigar da daliban 2024/2025

Sponsored Links

Federal University gashuwa ta fitar da jadawalin sunayen Wanda sukayi nasarar samun gurbin karatu a makarantar

jami’ar take jihar yobe cikin local government din gashuwa ta saki da admission list din a Yau inda ta saki sunayen mutane 500 acikin jadawalin farko da ta fitar ga duk Wanda yasan ya naimi makarantar ko wani naka ko aboki ko Dan uwa ya naimi gurbin karatu a makarantar zaka iya duba Masa sunan sa aciki PDF din da zamu ajiye Muku link nasa a kasa

wannan jadawalin farko ne akwai na biyu da Kuma za a saki Nan da wasu kwanaki

DOWNLOAD ADMISSION PDF

Also Read: Summary Da Karin Haske Akan Littafin Jamb 2024, The life changer daga muhd Nura Sallau Yarganji

Sponsored Links

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button