Advertisment
Education

Khadija University majia ta rage kudin registration ga dukkan dalibanta Sabi da tsofi.

Sponsored Links

Khadija University majia ta rage kudin registration ga dukkan dalibanta Sabi da tsofi.

Khadija University majia wacce ke a cikin jahar jigawa ta fidda sanarwa wacce ke bayyana ta rage kudin registration ga dukkan dalibanta Sabi da tsofi.

Wannan makaranta de Bata Gwabnati bace ta kudi ce wacce aka budeta a shekaran data gabata.

Wannan jami’a ta majiya ta sanar da rage kudin registration ga yadda ta bayyana jadawalin na kudin da kowanne dalibi zai biya na kowacce jaha.

Na farko daliban da suke jahar jigawa suna da ragin kaso 50% cikin dari.
Na biyu daliban da suke jahar Kano suna da ragin kaso 30% cikin dari.
Na uku ga dukkan daliban da suke sauran jahohin Nigeriya suna da ragin kaso 20% cikin dari.

Kalli hoton dake kasa domin ganin yadda kudin registration din zai kasance.

Muna muku fatan nasara

Sponsored Links

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button