Khadija University Ta Fitar Da Abubuwan Da Take Bukata Ga Wanda Zasuyi Apply Na Makarantar
Makarantar Khadija University ta fitar
Abubuwan da take bukata wajen bayar da admission
Sabbin Daliban da zasu naimi gurbin karatu a makarantar Khadija University
Zasu kawo results din jamnur daga 140 zuwa sama da hakan
Masu IJMB ana bukatar su kawo 5 point to above
Wanda zasu cika D’E
Masu NCE Suma ana bukatar su kawo 5 point to above
Sannan masu ND bangaren diploma kenan Suma ana bukatar results din su ya kasance lower credit to above
Sannan a ssce results ana son ya kasance Yana da 5 credits English and Maths da Kuma sauran subject uku na department naka
Masu sha’awar wannan makaranta
Zasu iya cika makarantar ta shafin yanar gizo na makarantar Apply now
Ko ka Kira su ta Number waya kamar Haka:-
09133333443,09132222295,08036195242
Available undergraduate programmes
(A) faculty of Basic And medical science
B.sc. nursing
B.M.L.S medical laboratory science
D.Physics with Electronics
(B) Faculty of Science and computing
B.Sc. biology
B.Sc. Chemistry
B.Sc. Mathematics
B.Sc. Physics with Electronics
B.Sc. Computer Science
B.Sc. Cyber security
B.Sc. sotfwere engineering
(C) Faculty social and management science
B.Sc. Accounting
B.Sc. Enterprenuership
B.Sc. Economics
B.Sc. Mass communication
B.Sc. Criminology and security studies
Also Read: Nigerian Custom Ta Sanya Ranar Da Za’ayi Attitude Test