Advertisment
News

Shafin Daukar Sabbin Ma’aikatan Yan Sanda Nigeria Ya Fara Tafiya

Sponsored Links

Shafin daukan Sabbin yan Sanda ya Fara tafiya

Kamar yadda kuka Dora sanarwar da hukumar tsaro ta Yan Sandan nigeria Suka fitar na cewa ranar 15 ga watan August Za’a Fara register daukar sabbin Ma’aikata
Sai dai a ranar 15 ga watan August din shafin sai ya kasance baya tafiya Amma zuwa yanzu shafin register daukar sabbin Yan Sanda ya Fara aiki sosai a cikin kwanaki biyun Nan da suka wuce Wanda tuni mutane da yawa sun Fara cika wannan aikin

A saboda Haka mukayi update na sanar da Al’umma cewa shafin yanzu Yana tafiya sosai ga Wanda zasu cika zasu iya Shiga link din da zamu ajiye a kasa ko Kuma kaje ka cafe mafi kusa da Kai domin cika wannan aikin

ABUBUWAN DA AKE BUKATA WAJEN CIKA AIKIN DAN SANDA

Gamasu sha’awar cikawa ku Shiga wajen Dake kasa da rubutun Nan

YADDA ZAKA CIKA AIKIN DAN SANDA

NOTED:- Yana tsaya yaki tafiya a kowane lokaci da ya ga dama

Ga Wanda suke da complain akan aikin zasu iya tuntubar hukumar Yan Sanda ta wannan number wayar 08100004508

Fatan nasara

Sponsored Links

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button