Advertisment
Loans

Mahimman Abubuwa Da Ya Kamata Kasani Akan CaresNg

Sponsored Links

Ng cares ya kakkasu gidaje da dama Wanda anyi rubutu akan sa sosai
Domin karanta cikakken Bayanin da mataimakin shugaban kasa yemi osinbanjo yayi lokacin kaddamar da Shirin
An Sami manazarta akan Harkokin cike cike da yawa inda sukayi bayani akan Shirin 
An rarraba jaddawalin jihohin nigeria domin samun saukin cika tallafin kudi na Ng cares
Domin sanin yadda zaka Cika na jihar ka sai ka zabi Yankin jihar ka a Nan domin yin magana da co-ordinator naku
Wannan sune jadawalin kowane yanki na arewa zaka duba wanne jadawali jihar ka take ciki sai ka Shiga domin samun ingantattun bayanai daga wajen co-ordinator na jihar ka 
Sponsored Links

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button