Education

Menene Hukunchin Amfani Da Maganin Ciwon Ido Ga Mai Azumi Fatawar mu Ta Yau

Assalamu alaikum jama a
Masu bibiyar mu muna Muku fatan alkhairi tare da fatan kowa yasha ruwa lafiya
Shafin ginsau zai Rika kawo muku fatawa akan Abubuwan da zasu iya karya azumi ko wani Abu da ya shige Mana duhu
Na Bangaren addinin musulumchi
Yau fatawar mu ta yau itace
Menene hukunchin amfani da maganin ciwon Ido ga Mai azumi
“Sheikh saleh inn uthaymeen (rahimahullah)
Yace “Babu laifi Mai azumi yayi amfani da shi a lokacin da yake azumi,ko da’ace yaji dacin maganin ya zarto zuwa makogaron sa Babu komai saboda ba abinchi bane Kuma ba abin Sha bane sannan baya daukar hukunchin abinchi da Kuma abin Sha
Source bintus_sunnah

Ziyarchi Shafukanmu Na WhatsApp group 1, WhatsApp group 2, WhatsApp group 3, Facebook page, da Telegram.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button