Advertisment
notice

Ancigaba Da Biyan Tallafin Kudi Na Survival Fund

Sponsored Links

Hukumar kula da bayar da tallafin kudi na survival fund sun ci gaba da turawa mutane tallafin kudin

Kamar yadda kuka sani survival fund wani tsarin bayar da tallafin kudi ne da gwamnatin tarayya ta nigeria ta kaddamar da shi a shekarun baya

Wanda tuni wasu sun amshi kudaden su wasu Kuma har yanzu Basu Sami wannan tallafin ba

Inda a daf azumin Nan sai da mahukunta Shirin Suka Ci gaba da turawa mutane tallafin
Sai dai daga karshe Basu kammala biyan kowa ba Suka tsaya da biyan tallafin

Amma yau 22 April 2022 Sundawo da sake biyan kudin tallafin ga Wanda suka cika
Muna Taya Wanda sukaji alert murna samun wannan tallafin

Sannan muna Taya Wanda Basu Samu ba Adda’ar Allah yasa su samu

Fatan nasara

Sponsored Links

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button