Advertisment
Education

University ta port Harcourt form na Post utme na wanann shekaran 2022.

Sponsored Links

University ta port Harcourt form na Post utme na wanann shekaran 2022.

Wannan makaranta dake jahar port Harcourt ta fidda wanan sanarwa ga Wanda Suka rubuta Jamb awanan shekaran sannan Suka samu 150 ko fiye da hakan.

Ga dukkan Wanda zai nemi wannan suke bukatar wanann apply din
.Ana bukatar suje su biya 2000 a kowanne commercial bank.
Bayan sun biya Sai an biya 2000 za’a koma cikin website na makarantar ayi verify na payment din.

.Sannan za’a ajiye teller da banki suka bada domin za’a bukace ta awajen physical screening.

Za’a acike form Bayan an Gama payment a tabbatar an cike Dede.
. Bayan an Gama cikawa za’a fidda screening form Wanda yake dauke da hoton dalibin ajiki.

.Ana bukatar kowa take da original da photocopies na takardun sa.

GARGADI.

 1. A kula Wajen cikewa kada a saka bayanan da Babu su Wanda hakan ka iya sakawa a rasa admission gaba daya.
 2. Ana bukatar dalibi ya Kai shekara 16 daya daga October wannan shekaran. Ko ya fi hakan.
 3. Kada aje Wajen screening da waya ko Wata na’ura.
 4. Ana bukatar duk Wanda ke da sha’awar wannan makaranta daya apply cikin lokacin da aka ware.
 5. Wannan form din a online ake cikawa Babu bukatar Sai anje cikin makaranta domin cikawa. Mutum zai je cape mafi kusa da shi domin cikawa.
 6. Ga Wanda suka cike wannan makaranta a second choice yayin cikewa jamb nasu sannan yanxu suke bukatar su nemi wannan makarantar Ana bukatar dasuje jamb center ayi musu change of course ta koma first choice.
 7. Yana bukatar kowa da zai nemi wannan makaranta daya saka lambar wayarsa da Kuma Gmail address dayeke amfani dasu Wanda zai iya karban sako a kowanne lokaci.
 8. Ana bukatar kowa daya halarci physical screening a ranar da aka bukaci yaje kowa zaiga ranar da Kuma lokaci a lokacin da aka fidda post utme screening form.
 9. ba’a bukatar kowa yaje Wajen da za’a Yi physical screening face dalibai kawai.
 10. Ga masu bukatar neman sani ko agaji zaku iya tuntubar makarantar ta putme2022@uniport.edu.ng
  Ko akirasu ta hanyar lambar waya kamar haka:-
  08091153162,
  08185945712,
  08175125591.

Daliban da suka cike wannan makarantar da D.E Ana bukatar su shiga website na makarantar www.uniport.edu.ng
Zasu saka full name nasu,
Course da zasu nema,
Qualifications na makarantar da aka Gama, a bayyana makarantar da aka Gama Gama kamar diploma ko NCE ko IJMB,
Za’a rubuta jamb number da akayi karatun diploma ko NCE.

Yadda zaku Yi apply,

Ga dukkan Wanda zai nemi wannan suke bukatar wanann apply din
.Ana bukatar suje su biya 2000 a kowanne commercial bank.
Bayan sun biya Sai an biya 2000 za’a koma cikin website na makarantar ayi verify na payment din.

.Sannan za’a ajiye teller da banki suka bada domin za’a bukace ta awajen physical screening.

Za’a acike form Bayan an Gama payment a tabbatar an cike Dede.
. Bayan an Gama cikawa za’a fidda screening form Wanda yake dauke da hoton dalibin ajiki.

.Ana bukatar kowa take da original da photocopies na takardun sa.

Muna muku fatan nasara

Sponsored Links

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button