Advertisment
Loans

Yadda Zaka Cika Form Na CaresNg Na Yankin:- SOUTH EAST GEOPOLITICAL ZONEZONAL OFFICE

Sponsored Links
Wannan shine bangare na SOUTH EAST GEOPOLITICAL ZONE ZONAL OFFICE: 
dan haka saika duba na Jihar ku akwai address da kuma number wayar wanda aka wakilta domin su jagoranci shirin, Sai de kuma wasu daga cikin wakilan idan an kirasu suna cewa basusan da shirin ba to karku damu akan hakan zaku iya zuwa address din domin ku samu karin bayani.
Ga jeren sunayen wajen da kuma number su
ABIA STATE OFFICE
E-Library Building
Near Abia State House of Assembly, Umuahia
STATE MANAGER: IGWESI KENECHUKWU
Contact: 08131200238
ENUGU STATE OFFICE
Federal Secretariat (2nd Floor)
Independence Layout
Enugu. STATE MANAGER: AKABUIKE EMMANUEL CHIJIOKE
Contact: 0806 358 7029
ANAMBRA STATE OFFICE
Ministry of Trade and Commerce, Market and Wealth Creation, State
Secretariat , Awkam Third Floor, Room 18
STATE MANAGER: CHITO ONWUZULIKE
Contact: 0807 607 0280
EBONYI STATE OFFICE
54, Ezza Road
Near Women Development Centre, Abakaliki. STATE MANAGER: CHIGOZIE ASOCHUKWU Contact: 0803 675 1608
IMO STATE OFFICE
Industrial Development Centre (IDC)
Shell Camp, near Government House, Owerri. STATE MANAGER: DR. (MRS.) IFEOMA ONYIA Contact: 08181872865
Sai ka dauki number ka kira kokuma.Kaje addres din domin neman karin bayani akan yadda zaka cika.
Allah ya bada sa’a
Sponsored Links

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button