Advertisment
Tech & Guide

Yadda Zaka Duba Dashboard Dinka Na Nirsal Loan

Sponsored Links

Assalamu alaikum jama a
Kamar yadda kuka sani yanzu lokaci ne da nirsal suke approved na bashin da mutane sukayi naima

Wasu sun mance da mail din da sukayi register bashin nirsal da shi wasu Kuma Gmail din ya Sami matsala

Todai koma menene

Ga link din da zaka Shiga ka duba Dashboard naka na loan din da ka naima

Zakayi amfani da BVN Dinka wajen duba dashboard din naka

Idan ka Sanya bvn din naka kaji sunce maka BVN DO NOT EXIT to basuyi approve naka ba
Amma idan kaga directly ya Kai ka cikin dashboard to ka Sami approve daga bankin Nirsal

CHECK YOUT DASHBOARD NOW

Fatan nasara

Sponsored Links

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button