Yadda Zaka Gyara Matsalan Gmail Yayin Cika Wani Tallafin ko Wani Abu Dabam
Idan kasan kana da matsalan email naka wajen Cika Tallafin Kudi ko karban rancen bashi ko Kuma cika wani Abu dabam
Kuma ka Sami matsala wajen saka email naka
Misali zaka saka email naka kamar Haka,
abbasumar@gmail.com
Sai kasami matsala ka saka shi kamar Haka,
abbasuma@gmail.com
Kaga kenan kayi mantuwa ka cire kalmar R to kaga da zarar sun tashi tura maka da wani information about wannan abin da ka cika email din Nan da kacika da shi Nan zasuce zasu tura maka da sakon ko menene
To yadda zakayi domin samun saukin shawo Kan matsalan da zarar ka Sami matsalan hakan sai kayi sauri kaje ka bude email da sunan Abbasuma@gmail.com
Wanda da zarar sun tashi tura maka da sako zasu Sami Wannan email din su turo maka da sako Kuma Kai ma sakon zaizo gareka
Fatan nasara