Advertisment
Loans

Yadda Zaku duba Sunan ku acikin List na Nigerian Navy 2022. Wanda aka fitar

Sponsored Links

Nigerian Navy sun fidda jerin sunaye na Wanda Sukayi nasara na batch 33.

Hukumar sojan ruwa ta Nigeriya ta fidda sunayen na Wanda Sukayi nasara zuwa bada horo Wanda Sukayi nasara a sashe na 33.

Wannan bada horo na sojan ruwa zasu halarci Wajen taron ne ranar 6 ga watan August shekara ta 2022 a makarantar bada horo na jahar Rivers wato onne school of Nigerian Navy.

Wannan makaranta ta Onne ta jahar Rivers ta bukaci dukkan Wanda ya samu wanann aikin daya kokarta ya halarci Wajen bada horo Wanda za’a Yi a makarantar ta Onne a ranar asabat 06 ga watan August karfe 08:00 nasafe.

Sannan wannan hukumar ta bada horo ta gargadi dukkan Wanda ya samu wanann aikin da kada ya kuskura yaki zuwa Wajen horon akan ranar da aka zaba, kin zuwa wannan Wajen aranar laraba 10 ga watan August ka da mutu ya rasa wannnan aikin gaba daya.

Wannan hukumar ta gargadi mutane dasu guji labaran da ake yadawa a social media domin gujewa fadawa hannu maha’inta.

Domin dubawa kaga ko kayi nasarar Samu wannan aikin na sojan sama Sai ku Danna shudin rubutun dake kasa domin dubawa.

Bayan Kun Shiga zai muku download Sai ku duba a nutse domin ganin sunanku.

Nan zaku shiga.

Muna muku fatan nasara

Sponsored Links

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button