Advertisment
Tech & Guide

Yadda zakuyi amfani da xender Wajen download na Facebook video.

Sponsored Links

Yadda zakuyi amfani da xender Wajen download na Facebook video.

Kamar yadda kowa ya sani Ana amfani da xender Wajen tura videos, hoto, files da sauransu Amma akwai mutane da dama Wanda Basu San wani amfanin na xender ba,

Misali kaga wani celebraty ya Dora video ko wani acikin friends naka ko a group Kuma kana son ka sauke wanann video to akwai hanyar da zaka bi ka Yi download na wannan video ba tare da saninsa ba.

Tabbas Ana amfani da xender Wajen saukewa videos da ka gani a Facebook Kuma kake son saukewa wato download acikin wayarka.

Hanyar da zaku bi kuyi download na wannan videos sun hada da:-

  1. Da farko Kuyi copy na link din video da kuke son saukewa a wayarku.
  2. Saiku Shiga manhajar ku ta xender ku duba kasa zakuga Wajen da aka rubuta social a kasa,
    Duba hoton dake kasa
  1. Sai ku Shiga Wajen da aka rubuta social zai Nuno muku akwatin asama an rubuta past link, to saiku saka link na video da kuka yi copy, daga Nan daga gefe zaku ga past& download Sai ku taba nan.
    Zaiyi muku download na wannan video din Amma kusani dole Sai Kun bude data sannan iya nauyin video iya adadin data da zasu diba.
  2. Daga Nan Sai kuge file manager ko gallary na wayarku zaku ga video din.

Muna muku fatan nasara

Sponsored Links

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button