News
Bayanin Mataimakin Shugaban Kasa Yemi Osinbanjo Lokacin Kaddamar Da Shirin Bayar Da Tallafin Kudi na CaresNg
Sponsored Links
Bayanin da mataimakin shugaban kasa yemi osinbanjo yayi a lokacin da yake kaddamar da Shirin bayar da tallafin kudi na CaresNg
👇👇👇
A shekarar da ta gabata Bankin Duniya ta ware zunzurutun kuÉ—i
har dala miliyan $750M ta baiwa nigeria don tallafawa ƙananun
Æ´an kasuwa.
Mataimakin shugaban kasa Yemi Osinbajo, SAN, ne ya bayyana
hakan.
 a shekarar da tagaba ta a Abuja wajen kaddamar da shirin NG-CARES na kasa. NG-CARES shiri ne mai bangarori
da yawa wanda yahaÉ—a da Economics Sustainability plan (ESP), tareda wasu programs kamar su State cash Transfer
Units, Agricultural Development Agencies, da Job creation units/MSE support units da gwamnati take bayarwa ta Government Enterprise and Empowerment Programme (GEEP).
Prof. Osinbajo ya bayyana cewa shirin zai maida hankali ne
kan talakawan kasar nan. Ya ce, “An tsara shirin NG-CARES ne don tallafawa marasa galihu da talakawan Najeriya, da samar
da agajin gaggawa ga kananan manoma da Æ´an kasuwa SMEs dakuma wa enda annobar COVID-19 ta shafa.”
Mataimakin Shugaban ya kara da bayyana cewa lamunin Bankin Duniya zai kasance na shekaru biyu (2021-2023), tare
da kowace jiha za’a bata dala miliyan 20, sai FCT kuma za’a
bata dala miliyan 15, sai kuma NG CARES Support Unit za’a bata dala miliyan 15. Jihohi za su tafiyar da shirin ta hanyar
tsarin Results-PforR delivery mechanism.
Yadda ake neman tallafin.
NG- CARES Shirin Bankin Duniya da aka tsara don maido da harkokin kasuwanci a Najeriya da COVID-19 ya shafa da sauran abubuwa masu tada hankali.
Daga tambayoyina yau shirin ya kasu kashi biyu. an bayar da tallafi daga naira DUBU DARI ZUWA MILIYAN DAYA. Yayin da
Æ´an kasuwa waenda sukayi ragistar wajen Kasuwancinsu da Hukumar Harkokin Kasuwanci za a ba su KYAUTA MILIYAN
DAYA zuwa sama Don samun cancantar wannan tallafin, da farko dole ne ku
halarci horon kasuwanci tare da cibiyoyin da Gwamnatin Tarayya ta amince da su kamar SMEDAN da NDE .
Bayan horon. , za ku ziyarci MINISTRY OF COMMERCE da INDUSTRY a jihar ku tare da Kowanne katin ID na ku, EDI Certificate ( EDI Certificate da aka ba ku bayan horarwa kuma idan an horar da ku don AGSMEIS LOAN, Don Allah ku yi tafiya zuwa ma’aikatar tare da Certificate, ba za a sake samun wannan horon ba.
Amma idan ba ku yi horo ba, zan iya ba da shawarar hanyar haÉ—in yanar gizon da za ta ba ku ingantacciyar takardar shaidar
gwamnatin tarayya daga SMEDAN bayan horo.
A can ma’aikatar, da zarar kun gabatar da CERTIFICATE É—in ku, za a ba ku fom É—in cike bayanan sirri da na kasuwanci. jira
ma’aikatar don Æ™arin umarni kuma disbursement akan abin da za ku yi game da aikace-aikacenku. Don Allah, ba a yin
wannan Programme É—in ba akan layi ko kafe kuma kyauta ce gaba É—aya!
Abubuwan da ake buƙata wajen cikawa:
1. Voters card ko notional card ko drivers license
2. Bank Verification Number (BVN)
3. CAC Registration Documents
4. Tax Identification Number (TIN)
Sponsored Links