Advertisment
News

Asuu Ta Janye Da Yajin Aikin Da Tadade Tanayi

Sponsored Links

Kungiyar mallaman Jami’o’in a nigeria Asuu

Ta janye yajin aikin da tayi na tsawon wata 8

Asuu ta sanar da jinkirta yajin aikin da mabobinta suka shafe wata takwas sunayi.
Dokta chairs piwuna, mataimakin shugaban kungiyar mallaman Jami’o’in ASUU ya tabbatar dawa da Yan jaridu cewa sun janye yajin aikin ne da safiyar yau juma’a 14 October
Bayan shugabaannin kungiyar suka gana cikin dare a Abuja babban birnin tarayyar nigeria

Kotun kolin nigeria ta umarchi kungiyar ta janye yajin aikin gabanin ta saurari karar da ta daukaka

Tun a ranar 14 February kungiyar mallaman Jami’o’in ASUU Suka tsumduma yajin aikin
Suna naiman gwamnati ta biya musu bukatun su

Sponsored Links

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button