Advertisment
News

Jaruma Fadila Tasha Duka Awajen Wasu Fusatattun Matasa

Sponsored Links

Jaruma Fadila ta sha duka a hannun wasu fusatattun matasa saboda wani post da ta yi akan ogansu na harkar siyasa. Lamarin ya faru ne bayan post din ya fara yaduwa a kafar sadarwa, inda daga baya ta goge shi bayan an yi mata gargadi. Duk da haka, wasu fusatattun matasan sun kai mata hari a wajen sana’arta suka yi mata duka.

Ga bidiyon dukan da suka mata nan.

Sponsored Links

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button