Advertisment
Tech & Guide

YADDA ZAKUYI KYC NA PI NETWORK.

Sponsored Links

Anfara KYC na Pi network.

Pi network sun Fara KYC nasu ga dukkan Wanda ya San yana mining ya kamata ya kasance cikin Shirin domin pi network sun Fara bada damar yin KYC.

Kamar yadda kuka sani de Pi network sun Dade suna cewa zasu Fara KYC ga dukkan Wanda suke mining.

Shine de Pi network ya kusan shekara uku Ana yin mining Wanda mutane da dama sun tare coins da yawa,

Ana zaton Pi network guda days zai Kai kusan $100 domin hakan wasu masu dabara sunata kokari suna mining duk da jimawa da akayi Ana mining.

Ga dukkan Wanda yake mining ya kamata yasan wadannan abubuwan:-

  1. Shi wanann Pi network Ana kiransa da massive KYC Wanda zasuna zabar mutane suna Basu damar suna KYC.
  2. Ga dukkan masu mining na Pi network zasu ga sako na suje suga sako akan suje suyi KYC. Ta cikin Pi browser Kira cikin Pi network application.
  3. Ka tabbatar kana da Pi browser idan baka kaje kayi install a playstore.
  4. 4. Ya kasance kullum kana ziyarta Pi network Application da Pi browser taka saboda samun Sabin sanarwa.
  5. 5. Dole ya kasance Kun tanadi NIN ID CARD Wato katin Dan kasa original.
  6. 6. Da zarar sun baka damar Yi, Bayan ka shiga zaka zabi kasar da kake saika zabi da wani I’d card zakayi Sai ka dauki hoton I’d card gaba da baya. Sannan zaka ga wani rubutu a kasa da wani Dan karamin box a farkonsa Sai kayi click akan box din, abinda box din yake nufi amincewa ce akan ka yarda ka bada 1pi ga validators. In English it means I agree to pay π1 to validators.
  7. 7. Daga karshe zakayi submit Sai ka jira lokaci ko zasuyi approved na KYC ko zasuyi rejected nasa!

ku sance da mu domi samin Sabin sanarwa.

ga dukkan me bukatar Karin bayani ya shiga WhatsApp group namu.

https://chat.whatsapp.com/JdwcWNecztCIJt8g2meNgU

Sponsored Links

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button