Education
Sule Lamido University Admission List 2021/2022
Sponsored Links
Jami’ar sule lamido sun fitar da admission list na Daliban da suka naimi gurbin karatu a makarantar
Makarantar ta saki admission list din ne a ranar talata
Dai dai lokacin da suka bayyana ranar da zasu koma bakin aiki duk da asuu tana strike
Ga Wanda Suka Naimi makarantar zasu iya download na PDF din na admission list din
Zaku Danna wajen download now dake kasa domin dauko da admission list din
ACADEMY CALENDAR FOR 2021/2022 SESSION
Also Read: Sule Lamido University Zasu Koma Bakin Aiki Duk Da ASUU Suna Strike
Sponsored Links