Advertisment
notice

Sabuwar Sanarwar Ga Wanda Zasu Naimi Aikin Immigration

Sponsored Links

Rundunar Tsaro Ta Immigration sun fitar da sanarwa
Kan wadanda suke da sha’awar cika wannan aikin
Cewa su guji Shiga kowane kalar link or shafi Wanda ake yada cewa sun Fara Daukar Sabbin Ma’aikata
Hukumar ta ja hankalin mutane kada ka yarda da kowane shafi banasu bane

Su har zuwa yanzu Basu Fara Daukar Sabbin Ma’aikata ba

Suna Shirin daukar Ma’aikatan Amma Basu Fara ba

Kuma har yanzu Basu Sanya Ranar da zasu Fara Dauka din ba

Sannan kada kaje ka biya wani kudi saboda yanzu Haka zai baka aikin immigration

Injin rundunar Tsaro saboda Haka ne ma hukumar ta wallafa takardar Sanarwar Basu Fara Daukan Sabbin Ma’aikatan ba
Karanta takardar tasu a kasan post din Nan

Fatan alkhairi tare da fatan nasara

Sponsored Links

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button