AL-ISTIQAMA University Kano Sun Fara Daukar Sabbin Dalibai
Makarantar Al-istiqama University sumaila (AUSU)
Suna fitar da sanarwa daukar sabbin Dalibai na wannan shekarar 2024/2025
Cut-off mark na makarantar 140 ne
Sannan kuma duk Wanda zaiyi karatun a bangaren science Dole sai ya kasance yanada score 160
ABUBUWAN DA AKE BUKATA WAJEN CIKA MAKARANTAR
Dole ya kasance ka zabi makarantar a first choice na jamb naka
Idan Baka zabe su a first choice na jamb ba yanzu kaje kayi Green card ma’ana kadawo da su first choice
Dole ya kasance kana da 5 credits include maths and English
Zaka iya naiman gurbin karatu a makarantar da ssce, diploma,nce and ijmb
KWAS DIN DA MAKARANTAR SUKE KOYARWA
B.Sc Accounting
B.Sc Economics
B.Sc Enterprenuership
B.Sc Islamic studies
B.Sc Political science
B.Sc Taxation
B.Sc Medical Laboratory science
B.Sc Nursing
B.Sc Public health
B.Sc Biology
B.Sc Chemistry
B.Sc Computer Science
B Sc Physics with Electronics
B.Sc Software engineering
Kudin siyan form 10,000
Sauran bayanai ku Karanta a photo dake kasan post din Nan
Ga Masu sha’awar wannan makaranta zasu iya Shiga wajen da aka rubuta apply now domin siyan form na makarantar
Also Read: Rundunar Tsaro Ta Sojojin Ruwa Sun Sanya Ranar Da Attitude Test