Advertisment
notice

Muhimmiyar Sanarwar Ga Wanda Suka Ci Gajiyar Shirin Npower Batch C Stream1

Sponsored Links

Ma’aikatar harkokin kula da npower sun sanar da cewa npower Bach c stream 1 ya Kare a hukumance

Ma’aikatar ta bayyana hakan ne lokacin da take amsa tambayoyin wandada sukaci gajiyar Shirin

Bisa jadawalin Shirin npower Bach c stream i ya samu nasarar kammala shirye shiryensa inji hukumar.

SA na Ma’aikatar ya sake fadar hakan lokacin da yake wayar da Kan jama’a, misis nneka ikem anibueze, tayi bayanin ne a watan August inda tace
Masu chin gajiyar Shirin npower batch c stream i zasu kammala aikin su na tsawon shekara guda

Masu cin gajiyar Shirin npower an raba su gida biyu inda akayi stream i and stream ii inda aka Fara Daukar stream i a yanzu Kuma za a dauki stream ii
Ma’aikatar karyata jita-jitar da ake yadawa Kan cewa za ayi extention na Shirin

A cewar Ma’aikatar a yanzu Babu abinda take Shirin Yi face biyan Wanda sukayi stream i ganin ta kammala biyan su Albashin su da Kuma shigar da Yan batch c2

Fatan alkhairi

Sponsored Links

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button