notice
Rundunar Tsaro Ta Sojojin Ruwa Sun Sanya Ranar Da Attitude Test


Rundunar Tsaro Ta sojojin ruwa wato nigerian Navy (NN)
Tana sanar da jama’a cewa zata gudanar da gwaji (Attitude Test) Wanda sai ka Sami Nasarar cin wannan Jarrabawar da zatayi zaka Sami damar zuwa mataki na gaba
Hukumar ta Sanar da cewa zata Fara gudanar da attitude test din ne ranar Asabar Mai zuwa ranar 8 ga watan October 2022 a dukkan cibiyoyin su guda 30 da suke fadin kasar nigeria
Za Kuma a Shiga dakin Jarrabawar karfe 7:00AM
Fatan nasara ga Wanda suka cika wannan aikin
Allah ubangiji ya Basu ikon sauke nauyin da suka daukawa kasa
Always kasance da shafin GinSau domin samun updated Akan Abubuwa da yawa
Ziyarchi Shafukanmu Na WhatsApp group 1, WhatsApp group 2, WhatsApp group 3, Facebook page, da Telegram.