General
za’a Fara register daukan sojojin kasa
Sponsored Links
Rundunar sojojin kasa ta nigeria ta bayyana Sanarwar Soma rigistar daukar Sabbin Ma’aikata Wanda suke sha’awar shiga aikin sojan kasa
An Fara rigistar ne ranar 8 ga watan maris 2022 Kuma za a rufe ranar 21 may 2022
Masu sha’awar aikin zaku iya Shiga tashar daukar sabbin ma’aikata ta soja
ga dukkan masu son Neman wannnan aiki na soja saisu shiga wannan link dake kasa
👇👇👇👇
https://recruitment.army.mil.ng/darrr
Sponsored Links