Advertisment
General

Yadda zaku cike tallafi daga African project development center

Sponsored Links

Yadda zaku cike tallafi daga African project development center.

Wannan hukuma ta Africa development center karkashin Shirin MSME Wanda suka shirya, suke da manufar bada aiki tare da hanyar shigowar kudi ga dukkan matasan afrika.

Wannan shirin ya tsara yadda zai taimakawa matasa marasa aiki da masu karamin galihu Wajen bunkasa harkar su ta kasuwanci da noma domin bunkasa tattalin arzikin Afrika.

Wannna gidauniya zata taimakawa Wanda suka kammala karatu sannan Basu da aikin Yi wannan gidauniya zata Basu aiki ko tallafin kudi domin su kafa kasuwanci ko Yi harkar noma, sannan zasu bada horo ga Wanda Basu da Wata kwarewa kokuma Basu da ilimi akan harkar kasuwanci.

ABUBUWAN DA AKE BUKATA WAJEN CIKAWA.
:. Dole ne me cikawa ya Zama Yana daga shekaru 18 zuwa 35 da haihuwa a duniya.
:. Ana bukatar kazama kana da gogewa a harkar noma da kiwo.
:. Wannan shirin zai dauki watanni kamar uku na bada horarwa.
:. Me cikawa dole ne ya kasance baya da aikin gwabnati kona Wata maaikata.
:. Ana bukatar me cikawa ya kasance Yana amfani da wayar hannu kamar Android, iPhone da sauransu.

Idan ka cancanti cikawa wannan aikin sannan kana sha’awar cikawa Shiga shudin rubutun da yake kasa domin cikawa.

Apply now

Muna muku fatan nasara

Sponsored Links

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button