Amfanin Code Na NG-CARES Da ake Ta CeCe Kuce Akansa
Amfanin code na ngcares da ake ta wallafawa na jahohi
Shi wannan code din da ku kaga ana ta Wallafa
Amfanin sa shine duk Wanda yake son zama agent na ngcares na jihar sa shine to Dole sai kayi amfani da code na jihar ka kafin ka Sami damar cika form Na zama agent din
Sannan Kuma bawai kana register na agent shikenan ka Samu ba
A a
Idan har kayi register zasuyi review na apply din da kayi sannan Kuma zuwa gaba zaka saurari feed back daga gare su
Wannan shine amfanin code din da ake ta magana akan sa
Amma ga Wanda zaiyi register na naiman tallafin kudin ba ruwan sa fa amfani da code
danna link na kasa domin naiman aikin agent a gidauniyyar NG-CARES
https://ginsau.com.ng/yadda-zaka-naimi-aikin-agent-a-gidauniyyar-bada-tallafin-ng-cares/
Muna godiya sosai da ziyarar site din GINSAU.COM.NG da kuke a koda yaushe
Kuci gaba da kasancewa da mu domin samun ingantattun bayanai