support
Yadda Zaka Naimi Aikin Agent A Gidauniyyar Bada Tallafin NG-CARES
Sponsored Links
Yadda Zaka naimi aikin agent na NG:-CARES
Kamar yadda kuka sani yanzu akwai maganganun da ake tayi akan sabon tallafin kudi na Ng Cares
To sun bayar da damar yadda zaka zama agent nasu a jihar ka
Yin register agent din baida wata wahala sosai
Amma suna bukatar Abubuwa kamar Haka
Code na jihar ka
Bvn
Gmail
Idan kana da wadannan Abubuwan to shikenan zaka Shiga ta link din Nan na kasa da zamu ajiye domin cikawa
Note
Wani lokacin link din zaiyi ta baka matsala wajen cikawa zakaji wasu suna cewa am rufe ne
A a ba rufewa suka Yi ba
Kawai dai harkan online ne na nigeria sai a hankali
Amma idan zaka Rika try lokaci zuwa lokaci zaka Samu dacewar register sa
Sannan Kuma wasu lokaci daya ma zakaga sunyi sun kammala shi
Fatan nasara
Sponsored Links