Abubuwan Da’ake Bukata Wajen Cika Nigerian Immigration
Kamar yadda kuka sani duk wata hukuma ko masana’anta ko wani abune ma dai idan za ayi Dole akwai wasu ka’idojin da suke sakawa
To Haka hukumar nigerian immigration ta bayyana wasu Abubuwan da ake bukata wajen cika wannan aikin
ABUBUWAN DA AKE BUKATA WAJEN CIKA AIKIN NIGERIAN IMMIGRATION
na farko hukumar ta bayyana cewa duk Wanda yace sai kabiya hukumar wani kudi sannan zaka iya cika aikin kayi watsi da shi mayaudari ne
Hukumar ta bayyana cewa Bayan ka kammala cikawa akwai wasu numbers da Za’a baka ka tabbatar kayi copy na numbers ka ajiye su
Ka tabbatar kana da results naka a hannu
Kuma tinda Kan masu waec,gce, and neco kowa zai iya cikawa
Sannan duk Wanda zai cika wannan aikin ya tabbatar Yana da Gmail
Ko muce muku mail koma wane iri ne
Sannan ka tabbatar kana da photo passport shima kasa nauyin size din sa ya haura 80kb
Da zarar ka tabbatar ka mallaki wannan Abubuwan sai ka Shiga APPLY NOW Dake kasa ka cika
ga Wanda suke so a cika musu zaku iya Mana magana ta Nan chat with me zamu cika Muku a farashi Mai sauki