Advertisment
Job

AN FARA CIKA AIKIN NIGERIAN IMMIGRATION SERVICE

Sponsored Links

Hukumar shige da fice ta kasa wato NIGERIAN IMMIGRATION SERVICE ta bude shafin daukar sabbin Ma’aikata

Ga Wanda suke da sha’awar cika wannan aikin zaku iya cikawa ta cikin link da zamu ajiye Muku a kasa ko Kuma kuje cafe mafi kusa da ku domin a cika muku

Hukumar immigration ta kasa ta bayyana cewa iya adadin mutanen da zata iya dauka a wannan shekarar sune mutum 5k a duk fadin kasar nigeria

Ga Wanda Suke da bukatar a cika musu a farashin naira 300 zaku iya Shiga link na kasa kuyi Mana magana

Chat with me

Ga Wanda Kuma zasu iya cikawa da Kan su zaku Shiga link na kasa domin ku cika da Kan ku

APPLY NOW

Sponsored Links

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button