Advertisment
Tech & Guide

Yadda Zaka Gyara Matsalan Update Na Account Number A Dashboard Dinka Na Npower

Sponsored Links

Npower Bach c stream ii

Idan kazo verification bank account number yake nuna maka matsala kamar Haka


Update your date of birth on your phone
To karka damu ga yadda zaka Magance matsalan
Ka koma ainashin profile dinka sai ka sai ka sabunta bayananka

Kama daga account number har zuwa qualifications da sauran su

Bayan ka kammala sabunta su sai ka koma gurin saka account number da bvn number din ka sai kayi update Dinka Nan take zakaga ya wuce lafiya Lau insha Allahu

NASIMS

Note
Karka Kuskura ka bawa Wanda baka sani ba ya maka idan Bazaka iya ba to kayi kokari ka nemi wani a area din ku wanda ya iya domin ya gyara maka
Wannan shawara ce saboda gudu fadawa hannun scammers

Sponsored Links

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button