Advertisment
Kannywood

ADAM A ZANGO ZAI TAIMAKAWA MATASA MAZA DA MATA GUDA 200

Sponsored Links
                  Adam A Zango 
        (Gidauniyyar Zango intervention initiative) tare da hadin gwiwar gidauniyyar (Free Light Of Nigeria Youth Foundation)
       sunyi babban yunkuri na Gina matasa maza da Mata har guda 200 ta hanyar koyar dasu sana’o’in da zasu dogara ga kansu 
      for more information call 08061549654
      mutane da yawa a shafin sada zumunta na Instagram sun nuna farin cikin su da hakan
        muma muna fatan Allah ya Sanya da alkhairi
Sponsored Links

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button