Kannywood
KADAN DAGA CIKIN SHIRIN GIDAN BADAMASI NA WANAN SATIN
Shirin gidan badamasi Mai dogon zango Wanda tashar arewa24 take haskawa ada
Yanzu ya dawo cikin manhajar YouTube
Amma duk da hakan ma ana haska shi a tashar arewa24
Kuma ana Sanya shi a manhajar YouTube channels
Channel din da suke hasaka wannan firm din itace tashar dorayi firm production
Ga kadan daga cikin shirin na wannan satin
Ziyarchi Shafukanmu Na WhatsApp group 1, WhatsApp group 2, WhatsApp group 3, Facebook page, da Telegram.