Advertisment
GeneralLoans

AGSMEIS sun sake bude shafin naiman rancen kudi

Sponsored Links

AGSMEIS sun sake bude shafin bada tallafi.

AGSMEIS kamar yadda kuka sani sun Dade da bude shafin su yadda mutane da dama sukayi apply yanxu ma sun sake budewa a fadarsu abinda yasa Basu Fara approved ba saboda akwai adadin mutanen da aka Basu su, kafin su fidda list na approved.

Kamar yadda kowa ya sani inde program na gobnati ne, Yana daukan lokaci Sai lokacin da suka gama ikonsu sannan zasu fidda.

Shin mi like jira kada KU bari bakuyi apply ba Kuma azo a bawa wasu kuzo kuna danasani kawai kuyi apply tunda bashi da wuya sosai.

Ya kamata kusani kafin suyi approved naku kamar yadda National Directorate of Employment (NDE) suka ruwayto sunce dukkan Wanda Sukayi apply zasu samu wadannan abubuwan kafin a Basu wannan tallafin.

  1. Dole za’a musu horo akan Entrepreneur Development Institute (EDI) na tsawon mako biyu.
  2. Shi wannan Entrepreneur Development Institute (EDI) za’a sanar was dukkan Wanda yayi nasarar wucewa matsayi na farko akan AGSMEIS yaje yayi register da su.
  3. Dukkan Wanda Sukayi nasara zasu Sami sako daga babban bankin nigeria Wanda shike da alhakin bada wanann tallafi.
  4. Za’a Kira dukkan Wanda yayi nasara zuwa tambayoyi akan kasuwanci da ya kware koyake son Yi.
  5. Wanda Sukayi nasara za’a sanar dasu ta Gmail ko number wayar da sukayi register da ita.

Ga dukkan masu son yin register su nutsu Wajen cikewa kada suyi kuskure.

Domin cikawa danna shudin rubutun dake kasa

http://agsmeisapp.nmfb.com.ng/

Shiga WhatsApp group namu domin samun Sabin shirye shiryenmu

https://chat.whatsapp.com/JdwcWNecztCIJt8g2meNgU

Sponsored Links

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Check Also
Close
Back to top button