Assalamu alaikum jama a masu bibiyar mu muna Muku fatan alkhairi tare da fatan nasara a dukkan lamuran muAmeeenKamar yadda muka Saba kawo muku Abubuwan technology ko Kuma bayani Kan cike cikeKamar tallafi, scholarship, education,naiman aiki da dai sauran suTo yau muna tafe ne da yadda zakayi amfani da nirsal bankWajen transfer ko checking balance da dai sauran su ta hanyar using numbersIdan har kana da account a Nirsal Bank to zakayi amfani da wannan number domin Aiwatar Da Transaction or checking balance na account nakaDama sauran Abubuwan da akeyiKamar yadda kuka sani kowane bank Yana da code na irin wadannan AbubuwanWanda ko a baya chan mun kawo muku code din kowane bank da muke amfani da suFatan alkhairiAlways visit our site for more information