Advertisment
support

An Bude Shafin Rancen Kudin Nirsal Na Shekarar 2022

Sponsored Links
Kamar yadda kuka sani nirsal bank sun jima suna bawa Al ummar Nigeria Rance kudade masu nauyi 
Kama daga 500k zuwa kasa 
Sannan Kuma akwai Wanda take Basu suma kudade Mai nauyi na miliyoyin kudade
To yanzu ma bank din microfinance bank bisa jagorancin federal government ta kasa Nigeria sun sake bude shafin domin cikawa 
Wanda tuni mutane sun Fara cikawa domin naiman Rance kudade don suyi kasuwanci da shi ko Noma
Ga Wanda suke son cika Rance kudin zaku shiga wannan 
Wajen 
👇👇👇
Sponsored Links

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button