Advertisment
support

Karin bayani akan Whitefield foundation da suke turawa mutane sako ta Gmail nasu

Sponsored Links
Assalamu alaikum jama a masu bibiyar mu muna Muku fatan alkhairi tare da fatan kowa Yana cikin koshin lafiya
a yau zamuyi Muku bayani akan wani text da ake turawa mutane ta inbox nasu na mail 
Wanda zasuga company coca cola foundation da Whitefield foundation ne suka dauki nauyin abin
idan baku manta ba shekarar data gabata awatan November
2021 mutane da dama suka nuna sha’awar na neman wannan tallafi.
Whitefield Foundation da haɗin gwiwar Coca-cola Foundation
shiri mai suna E.Q.U.I.P. Shiri ne don koyawa matasa sana’o’i
da kuma tallafa musu. Matasa dubu sittin ne za su ci gajiyar
wannan shiri a duk faɗin kasar nan.
A cikin mutum dubu sittin da za a koyar da su sana’o’i, za a
wari mutum dubu ɗaya da za a basu kayan aiki, sannan za a taimaka musu
da rajistar kamfani, NAFDAC,ga kuma rance da kuma talllafin kuɗi.
Sakon da kuka samu a imel dinku yana nufin an zabe ku acikin
wanda zasu ci gajiyar shirin Zaa baku horo, yadda zaku
gudanar da horon yana cikin sakon da aka aika muku, kuyi duk
abun da suka ce domin cin gajiyar shirin dan gudun kar a samu
matsala Allah ya bamu sa’a.
Sponsored Links

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button