Dalilin Da Yasa Wasu Har Yanzu Basu Sami Tallafin Kudi Na RRR ba
Kamar yadda kuka sani a watannin Bayan gwamnatin tarayya ta biya da tallafin kudin RRR da aka cika Wanda har zuwa yanzu kuma wasu Basu Sami wannan tallafin ba.
Bayan Kuma sun cika komai sunan su yafito a list sannan Kuma sunje an musu register.
Mutane da yawa suna complain kancewa har yanzu basuji alert na wannan tallafin ba.
Hakan ya farune ne sakamakon wasu Abubuwan da zamu zayyano Muku su kamar Haka.
1 zai iya kasancewa lokacin da kaje ka Register na RRR Mai cika maka tallafin bai cika maka wasu Abubuwan naka dai dai ba
Ma ana ya Sami matsala wajen Cika maka kenan
Ko Kuma ka bayar da bayanan ka ba dai dai ba.
Hakan yasan gwamnatin Bata turo maka da tallafin kudin ba
2 ko Kuma lokacin da akayi register sa ta waya ma’ana cikawar farko kayi amfani da code na wata jihar ba Kuma local government nasu ba
Saboda Haka lokacin da aka kafe sunayen Wanda Suka Sami damar zuwa mataki na gaba kaga ba sunan ka
Wasu Kuma sun cika komai dai dai Amma har yanzu ba a Basu tallafin Nan ba
Hakan ya farune ta bayanan da suka bayar gwamnatin batayi active nasa ba
Wanda zuwa yanzu gwamnatin tana sake sabon shiri Akan tallafin
Nan ba dajimawa zamu saki rubutu akan sabon shirin tallafi na RRR ga Wanda Basu sami tallafin kudin ba
Fatan nasara