Advertisment
support

Hukumar tsaron farin Kaya ta kasa NSCDC, Tafitar Da Sanarwa Wajen Da Sabbin Ma Aikatan Da Tadauka Zasu Halarta

Sponsored Links
Hukumar tsaron farin Kaya ta kasa NSCDC, tafitar da sunayen mutane 5,000 da sukayi nasarar samun Shiga aikin hukumar a shekarar 2022
Ana sanar da Wanda suka ga sunayen su, su ziyarar chi ofishin hukumar take gwamnatin tarayya dake Abuja ranar 8 ga watan February 2022 don shigar da bayanan su.
Domin gano kana cikin sunayen matum dubu biyar da hukumar zata dauka aiki tsaron farin kaya civil defense ziyarar ci wannan link din da zamu Sanya a kasa domin 
Zaka shigar da application number din ka tare da lambar wayar ka
Wacce kayi register lokacin Neman aiki.
👇👇👇
Sponsored Links

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button