Advertisment
support

yadda zaka dawo da mtn sim Dinka zuwa mtn well come back

Sponsored Links
yadda zaka na siyan datar mtn well come back
kamar yadda wasu sun San datar mtn well come back wasu Kuma Basu sani ba
to Yanzu dai zamu Muku bayani akan datar Mtn well come back da Kuma hanyar da zaka bi kana siyan datan 
datar mtn well come back a yanzu tafi kowace data sauki 
tinda suna sayar da datar akan farashi kamar Haka
1.250 per 3days naira 100
2,1gb per 1week naira 200
3,4gb per monthly naira 1000
4,2gb per 2weeks naira 500
to hanyar da zaka bi domin siyan wannan datar shine
*131*65#
idan kana cikin tsarin zasu nuna maka photos kamar Haka
sai ka zabi wacce zaka siya ka siya
idan Kuma kaga Basu nuna maka Haka ba to gaskiya baka cikin tsarin 
ga yadda zakayi ka Sami kanka cikin tsarin
step na farko ya kasance kana da mtn sim kamar guda biyu or uku
daya Wanda kake amfanin kane da shi sauran Kuma sai su kasance kamar na siyan datar ne
to duk idan kaga baka ciki sai ka ajiye su Akan  a waje da bam karka Dora su akan waya ka Basu kamar wata daya or sama da wata daya kana Dora su akan waya zakaga sun Sanya ka cikin tsarin siyah datar mtn well come back
Amma wasu sunce sim ko sati daya yayi a kasa ko biyu suna Sanya shi a tsarin Amma nidai yadda nakewa nawa Yana fin wata daya a kasa kafin na Sanya shi a waya
da zarar na saka kuwa nake ganin sun dawo Dani tsarin 
Allah ya bamu sa a
idan da Mai tambaya
👇
Sponsored Links

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button